Cibiyarmu ta zauren Sawtul hikmah ba wurin karatu ba ce kawai; amma sai dai haɗakar al'umma ce mai fa'idan gaske, inda ta ke bunƙasa karantarwa da raya ruhin al'umma bisa imani, tare da cika musu mafarkan su na ilimi. Sawtul hikmah duk da kasancewar ta kafa a iya dandalin online, amma Alha... more
- Ustaz Abdallah Auwal Abdallah
Sawtul Hikmah Media Tv makaranta ce da ke online da ta shahara wajen karantarwa cikin fannonin ilimi daban daban, da Daawar Sunnah A Social Media's, Sawtul hikmah ba qungiya ba ce ko da ke karkashin wata kafa, Zaure ne mai zaman kansa dake harkokin koyarwa bisa addinin Musulunci akan tafarkin. Sunna... more
- Ustad Abou Khadeejatu Assalafeey