Ingantaccen ilimi

Makarantar Sawtul hikmah makaranta ce ta online kadai kuma shahararriyar makaranta da ke gudanar da ayyukan ta cikin harshen Hausa, daliban mu suna samun kwarewa ta ilimi tare da amfani da basirarsu wajen bunkasa kirkire-kirkire wajen samar da kwararrun matarsa da yan mata masu hasken ilimi da dogaro da kai wajen koyon sana'oin zamani.