Manufar mu:

Manufar bude wannan Shafin shine yunkurin karantarwa da yada Addinin musulunci, bisa tafarkin Qur'ani ta hanyar sunnar Manzon Allah (S.A.W), da fahimtar magabata na kwarai. Da karantawa a bisa manhajin Ahlul Sunnah Wal Jama'a ta fannoni daban daban na ilimi. Tare da karantar da mutane Aqida ta kwarai da rushe bidi'a da shirka da addinin shi'a a duniyar Hausawa ta media.