*SAWTUL HIKMAH ONLINE EDUCATION INC*
Assalamu Alaikum Warahmatulah wabarkatuh
Muna sanar da dukkan daluban mu masu albarka cewa in shaa Allahu zamu rufe REGISTRATION a ranar 25/06/2025 daidai. Kuma in shaa Allahu zaa fara karatu kai tsaye a ranar 01/01/1447 daidai da 27/06/2025. A dukkan fagen karatu a wannan kafa mai albarka.
Muna kira ga masu son yin register da su dage su kammala a wannan lokacin kafin a rufe, kuma muna sanar da tsofaffin daluban mu cewa idan suna da matsala da wani abu to su yi magana da makaranta kai tsaye don samun mafita.
Akwai damarmaki kamar haka:
* Kowa yana da damar shiga namiji ko mace, babba, karami.
* Karatun Baya Shan Data, da karamar data zakayi karatu a nutse
* muna da E-learning content da Resource library inda dalubai zasu yi karatu ta app cikin sauqi
* tsarin jadawal mai sauqi da kyau
* bada lokaci wadatacce ga dalubai a karatu, da jarabawa.
* da sauran su da yawa.
A shiga domin registration:
https://www.sawtulhikmah.com.ng/admission
08032312988