Saqon ɗaya daga cikin jagororin mu

Cibiyarmu ta zauren Sawtul hikmah ba wurin karatu ba ce kawai; amma sai dai haɗakar al'umma ce mai fa'idan gaske, inda ta ke bunƙasa karantarwa da raya ruhin al'umma bisa imani, tare da cika musu mafarkan su na ilimi. Sawtul hikmah duk da kasancewar ta kafa a iya dandalin online, amma Alhamdulillah ta cimma manyan nasarorin masu girma wanda sinadarin shine tsantsar dagewa da kuma yi domin ALLAH.