Buqatar mu:

Buqatarmu a gurinku shi ne Addu'a da fatan alkhair daga gare ku, ku yaɗa saqonnin da'awar da karantarwar mu a ko ina a duniya, domin ana samun lada mai yawa, kuma yaɗa ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bayi ga Mahaliccinsu. Sannan duk inda aka ga kuskuren mu a tuntube mu, a kiyaye canza mana posts saboda amana ta ilimi. Sannan daluban mu su na sani cewa Amfanin ilimin da muke basu shine Aiki dashi da kira zuwa gare shi, shi kuwa ilimi jari ne gare ka.