Game da mu:

Sawtul Hikmah Media Tv makaranta ce da ke online da ta shahara wajen karantarwa cikin fannonin ilimi daban daban, da Daawar Sunnah A Social Media's, Sawtul hikmah ba qungiya ba ce ko da ke karkashin wata kafa, Zaure ne mai zaman kansa dake harkokin koyarwa bisa addinin Musulunci akan tafarkin. Sunnah madaidaiciya.

Makarantar Sawtul hikmah makaranta ce ta online kadai kuma shahararriyar makaranta da ke gudanar da ayyukan ta cikin harshen Hausa, daliban mu suna samun kwarewa ta ilimi tare da amfani da basirarsu wajen bunkasa kirkire-kirkire wajen samar da kwararrun matarsa da yan mata masu hasken ilimi da dogaro da kai wajen koyon sana'oin zamani.