Yaye dalubai

Ina Taya ku murna kan gagarumar nasarar da kuka samu ta haddace hadisai 100! Gwagwarmayar ku, sadaukarwa, lokacin ku, da jajircewarku sun sami sakamako mai kyau da gaske. Wannan nasarar ta ku ta zama farkon tafiya mai girma cikin neman ilimi, mai cike da sabbin damammarkii da ci gaba da nasara cikin tafarkin ilimi!

KU sani wannan itace farkon tafiyar ku ba karshe ba, 😊 kuma mafari cikin neman ilimi da sanin shari'a!

Allah yayi muku albarka ya saka muku da alheri