Muna sanar da jama'a da yan uwa Ma'abota karatu da son ilimi cewar daukan sabbabin dalubai a fannonin karatu da muke da su na shekarar 2024/2025 zai fara a 12/05/2025 ranar Litinin in shaa Allah.
Zaa iya cike form da yin register duka ta wannan link din: https://www.gpss.com.ng/admission
Hakan nan zaa iya tuntubar mu kai tsaye ta shafukan mu don jin qarin bayani.
Mungode.
Signed. Management.