Muna sanar da dukkan daluban mu, iyaye, da malamai da sauran members cewa zaa bude makaranta da dukkan ayyukan ta na shekarar 2025-2026 a watan May 12, 2025. Tare da registration.